Posts

Showing posts with the label ISLAM

PUBLIC DANCE!!!

PUBLIC DANCE!!! Public dancing in the name of ibadah (worship) or with the hope of earning reward from Allah is a serious mistake and a waste of time.  Islam has made it clear that such acts are not part of the DEEN, and common sense also rejects them. In today’s world of social media, it has become easy for anyone to record themselves dancing at home and display it to the whole world with just a few clicks. Sadly, many have fallen into this trap, especially our sisters by neglecting the guidance of the Qur’an and Sunnah. Allah ﷻ says: “ And do not display yourselves as was the display of the former times of ignorance.” (Qur’an 33:33) This ayah reminds believing women to preserve their dignity and avoid exposing themselves unnecessarily. Here, Islam calls on women to maintain modesty, avoid unnecessary interaction with men, and protect themselves from harm. But instead, some are choosing to reveal their bodies and promote themselves with what we call 'I don't care habit'. ...

MUTUM DA HANKALI

Image
Mutane da Hankali 01 Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Shugaba, Ja gaba, tare Ahalinsa da Sahabbansa.  Hankali shi ne mafi girman abin da Allah ya bawa ɗan Adam, ba wai don bai bawa sauran halittu shi ba, sai don yanda ɗan Adam yake amfani da hankalin na sa ya sha bambam da yanda sauran halittu suke amfani da na su hankalin. Hakan kuma ya samo asali ne saboda shi tunanin ɗan Adam yana samun jagoranci ne daga shari'a wadda Allah ya aiko manzanni da ita, don haka sai ɗan Adam ya zamana yayi fintinkau a ɓangaren kowace ɗabi'a mutuƙar.  Wani zai ce ai tun kafin a saukar da Shari'a mutum ya ke da hankali, sai mu ce, Allah da ya halicci Annabi Adam, ya halicceshi ne akan fiɗira, kuma haka aka ɗorawa Annabi Adam nauyin ɗora ƴaƴansa akan wannan tafarki wanda aka ɗorashi a kai.  Allah Mai Girma da Ɗaukaka ya na cewa: كَانَ النَّاسُ أُمَّةً وَاحِدَةً فَبَعَثَ اللَّهُ النَّبِيِّينَ مُبَشِّرِينَ وَمُنذِرِينَ وَأَنزَلَ مَعَهُمُ الْ...

PROPHET MUHAMMAD (S.A.W) (AS AND IN... Series. 01)

PROPHET IN HIS HOME. In the name of Allah! Allah the exalted said “Certainly you have in the Messenger of Allah an excellent exemplar for him who hopes in Allah and the latter day and remembers Allah much.” (Qur'an Surat Ahzab  verse 21) If you want and hope to meet Allah and the day of judgement safely, you must follow the teachings and life lessons from the life of the prophet Muhammad (S.A.W). So you need to know how the messenger of Allah treated people around him... As a father, as a friend, as a teacher, as a leader, as a husband and so many more... Let the story of a prophet and his interaction with different kinds of people take most of your time; this will give you hardly any chance to study the life of celebrities, reading useless screeds was not even mentioned, much less watching time-burner movies... PROPHET AS A HUSBAND. Anas ibn Malik (R.A) related that he had not seen a man who was clement and nicer to his household members than the Apostle of Allah. The hadith is sa...

DAMISAR TAKARDA...

Image
Da Sunan Allah mai rahama mai jin kai. Mafi girman abinda yake kara daraja da kimar mutum a rayuwa shine ilmi, gwargwadon darajar abinda mutum ya ilmantu akansa gwargwadon kimarsa da darajarsa. Don haka ne zaka iske mafi darajar mutane sune Annabawa, domin sunfi kowa ilmi, kuma ilminsu shine mafi darajar ilmummuka. Tabbas ilmi yana da darajar da duk wahalar da akasha akan nemansa ko kuma duk dukiyar da aka salwantar dominsa ba'ayi asara ba. Saina tuno kissoshin da muka karanta da kuma wayanda muka ji labari na irin dawainiya da wahalhalun da magabatan wannan al'umma suka sha a wajen neman ilmi, wannan ya hada da tafiye-tafiye da wahalhalu mabambanta. Kissoshi masu taba zukata, masu cike da almara, ababen tausayi da kuma dimbin darussa. Kissoshin suka sakani cikin wani yanayi na tsananin mamaki, saidai mamakin yana kaucewa idan na tuno da girma da darajar abinda suke nema wato ilmi. Idan muka kewayo wannan zamanin, wanda muke rayuwa a ciki. Za muga tabbas akwai gagar...

KNOWLEDGE AND ITS NEGATIVE EFFECT...

Image
Nowadays, sources of knowledge such as books, videos, audio, and apps are readily available, including Islamic knowledge. However, the availability of such knowledge can have both positive and negative effects. Islamic knowledge, or Sharia, is valuable and applicable in any situation, regardless of how good or bad the circumstances or people are. But in the olden days, people had to make tireless efforts to acquire knowledge, unlike the lazy instant gratification generation of today. These days, an uneducated person can simply download or buy weighty books without any guidance or instruction. Some will use the well-known AI and claim that they are scholars... I am not discouraging people from positively using books or AI, but I am telling people not to depend wholly on them for their knowledge. One needs to do their best to acquire knowledge from a good background. However, simply reading voluminous books doesn't equate to knowledge. Without proper guidance and educatio...

MAFI SOYUWAR MUTANE A WAJEN ALLAH!

*MAFI SOYUWAR MUTANE A WAJEN ALLAH*. Hadisi daga Ibn Umar (R.A), Masoyi (S.A.W) yana cewa _“Mafi soyuwar mutane a wajen Allah shine wanda yafi amfanar da mutane”_. *Silsilat-Assahiha* na Albaniy 906 Abu Umar Alkanawy yace  “Idan har mafi soyuwar halittu a wajen Allah sune mutane, to tabbas mafi soyuwar mutane a wajen Allah sune masu taimakon mutane. Ko ba'a fito fili an gaya maka ba zaka gane idan kayi la'akari da wasu abubuwa kamar haka. ★ Allah yana ninka sakayyar alheri cikin ayyukan da suke na taimakon bayinsa. Misali, wanda yayewa wani bakin ciki Allah zai yaye masa nasa bakin cikin anan duniya da lahira. Wanda yaji qan wayanda suke kasa, wanda yake sama zaiji kansa. Wanda ya ciyar da wani shima Allah zai ciyar dashi tare da shigar dashi Aljanna. Wanda ya bawa wani dama ya rinqa tatsar nonon dabbarsa don yasha (koda akuyace) Allah zai shigar dashi Aljanna. Wanda ya dauke dutse daga kan hanya ko wani abu mai cutarwa, Allah zai shigar dashi Aljanna. ★ Allah ya jingina sababi...

HANKALI BABBAN MA'AUNI

Wasu sukace hankali shi ne marabar mutum da dabba... Ni kuwa nace: Shin dabbar da take bambance abinci da guba ba ta da hankali? Ko kuwa dabbar da take sadaukar da rayuwarta don tsare ƙananun ƴaƴanta ba ta da hankali? Ko kuwa dabbar da take gina gida ta zauna itama babta da hankali? Idan hankali shi ne marabar mutum da dabba shin ta ya ya zamu gane haka? Hankali shi ne abin da yake zama banbanchi tsakanin mai hankali da mara hankali, rashin hankali mataki-mataki ne kamar yadda shima hankalin mataki mataki ne. Shin mutum nawa ka sani waƴanda suke daukar cewa sune mafiya cikar hankali a cikin al'umma yayin da gama garin mutane suke musu kallon cewa su ɗin mahaukata ne? Ko kasan Neanderthals; wasu mutane da akai shekaru aru-aru kafin zuwanmu duniya? Indai aka tambayeka su din suna da hankali ko basu dabshi me zaka bayar a matsayin amsa, in suna da shi menene bambancinsu da dabbobi? Tabbas hankali yana iya zama banbancin mutum da dabba amma idan ya cakuɗu da abubuwa guda biyu. Addini d...

INGANTACCIYAR MAGANA AKAN SIFFOFIN DA AKE SIFFANTA ALLAH (S.W.A) DA SU.

INGANTACCIYAR MAGANA GAME DA SUNAYE DA SIFFOFIN ALLAH. Babu wanda yasan hakikanin siffofin Allah da sunayensa sai shi ubangijin daya barwa kansa sani...... To in kuwa hakane babu wata siffa wadda zamu yarda da cewar ta Allah ce sai wadda muka san cewa daga gareshi take.  Mun kuwa san cewa babu wani abu daga Allah wanda ya wuce Qur'an da hadisi. In mun yarda da hakan to a Quran da hadisi kawai zamu dauko siffofi da sinayen Allah.... Wanda kuma yayi da'awar cewa shima yasan wasu wayanda babu su a Qur'an ko sunnah to saiya zo da hujja bayyananniya...... Dangane da maganar sunaye da siffofi gaba dayansu zamu iya rabasu zuwa kamar gida hudu. 1. Abinda Allah ya tabbatarwa da kansa, kamar ji, gani, ilmi da izzah. 2. Abinda Allah ya korewa kansa kamar rauni, nakasa da bacci. 3. Abinda Allah bai magana akansa ba amma saboda abin yana nuni da rauni dole a koreshi ga Allah. Kamar bakin ciki da kuka. Akwai bambanchi tsakanin fushi da baƙin ciki. Shi fushi anayinsa ne akan abin da ake d...

MERCY FOR THE WORLDS

Image
MERCY FOR THE WORLDS... By Naseeb Abu Umar Alkanawy “And we have sent you not but as a mercy for the worlds.” Did you know that;  Never in the history of human conflict had any conqueror shed so little blood and was crowned with such remarkable success, than a prophet Muhammad (S.A.W)? (Muhammad rasulullah p.361) The number of his battles was 27, while he is reported to have sent out 60 forays and expedition, estimated by my beloved author Ibn Qayyim in his incomparable book 'Zad-al-ma'ad'. Although no fighting had taken place in many of them. To make long note short; on all these battles only 1018  persons, Muslims as well as non-muslims, lost their lives. Qadiy Muhammad sulaiman mansurpuri gives this figure after a detailed study. (Rahmatulil Alamin). Surprisingly, within a berief period of ten years more than a million square miles  was won for ISLAM. Brig. Gulzar Ahmad in his book 'The battles of the prophet of Allah' 1975 p. 28, stated that...