Posts

Showing posts from November, 2018

MERCY FOR THE WORLDS

Image
MERCY FOR THE WORLDS... By Naseeb Abu Umar Alkanawy “And we have sent you not but as a mercy for the worlds.” Did you know that;  Never in the history of human conflict had any conqueror shed so little blood and was crowned with such remarkable success, than a prophet Muhammad (S.A.W)? (Muhammad rasulullah p.361) The number of his battles was 27, while he is reported to have sent out 60 forays and expedition, estimated by my beloved author Ibn Qayyim in his incomparable book 'Zad-al-ma'ad'. Although no fighting had taken place in many of them. To make long note short; on all these battles only 1018  persons, Muslims as well as non-muslims, lost their lives. Qadiy Muhammad sulaiman mansurpuri gives this figure after a detailed study. (Rahmatulil Alamin). Surprisingly, within a berief period of ten years more than a million square miles  was won for ISLAM. Brig. Gulzar Ahmad in his book 'The battles of the prophet of Allah' 1975 p. 28, stated that

SHUGABANCHI 3

Umar ya nufi waje daga cikin gidan yana rike da takardar da mahaifiyarsa ta bashi. Soron cike yake da kashin dabbobi wayanda suke kiwatawa, tare da cewa kullum sai an share soron amma hakan bai hana kasar wajen cakuduwa da fitsari gami da kashin dabbobin ba, sanadiyyar haka yasa zakaji yanayin soron wani iri. Ya sanya hannunsa ya jawo kofar gidan wadda take a sakaye, duk tayi tsatsa. Tayi wata kara gami da tirjewa, amma sai gogan naka ya sanya karfi ya fincikota, karfin jan dayayi mata ya sanya kofar ta sallama ta budu tare da cewa tana tirjewa game da kartar kasa tamkar bata son motsawar. Ya kalli layin nasu wanda yake cike da ledoji barkatai, dududu fadin layin ko keke napep bazai iya shigowa ba. Tsakiyar layin kuma wata kwata ce wadda gurbataccen ruwa ya dankare ya tsaya a cikinta, a haka yaci gaba da tafiya kansa a kasa daga bisani ya samu guri kebantacce a gefen layin inda aka ajiye wani kututture, ya zauna akai. Ya kalli dama da hauni, yaga babu kowa inka dauke tattabaru da s