Posts

Showing posts from September, 2018

SHUGABANCHI 1

                          SHUGABANCHI .... Sabuwar hanya na bi , don wayar da kan al'umma akan halin da suke ciki a rayuwar yau . Na tsara bayanin nawa ta sigar labari ta yadda yan'uwa zasu karantashi cikin nishadi da kuma walwala . Ina fatan hakan bazaisa yan'uwa su kasa gane darussan da yake dauke da su ba .                           **         **          ** Farko Duk da iskar da take kadawa mai karfi hakan bai hana mutane fuskantar inda suka saka gaba ba. Mafi yawansu zaka iske cewa matasa ne kuma an zana kalmar FUSHI a fuskokinsu.... Suna tafe wasu basa ko magana yayinda zakaga wasu suna musayar magananganu a tsakaninsu...... Suka tsaya sukai cirko-cirko a gaban wata mota wadda ta kife sakamakon kaya data dauko wanda yafi karfinta, dadin-dadawa kuma hanyar bata da kyau ko kadan domin cike take da ramuka da gargada wadda tafiyar da zakayita cikin minti sha biyar ba tare da yin gudun ganganci ba indai a wannan hanyar ne sai kayi kusa

FUTURE WIFE

All seas of the world tumbled about my heart... I am always thinking and praying for my future lady... It seems like the type of lady i want, i like, i love... Is no longer exist.... I am not sure if they exist.... May be 3% out of 100%. There was a friend of mine whose eyes always teary sometimes watered, when it comes to our future topics. He told me that; finding a good lady right now is difficult. Although speaking personally (in my view) it's easier compare to finding a good boy for a girl. Nobody will deny that bad boys are well-out of order and culture than girls. To cut a long story short, let me say finding a partner nowadays either boy or girl is difficult. What's the way out? May Almighty guide us. Naseeb Auwal.