Posts

Showing posts from April, 2021

LIFE LESSONS FROM CELL BIOLOGY

Image
As zoology students, we learn many life lessons from cell biology, particularly in the chemical reactions that take place within a cell. It is not only the biological activity or chemistry of life that we learn. The cell, being the tiniest structure, offers many lessons, including leadership, unity, security, division of labour, and many more. The cell is a structural and functional unit of life in which all chemical reactions in our body take place. With these reactions and functions of the cell, humans have created transportation machines, robotic machines, and many electronic machines. Do you understand that the series of films you are watching is all the output of the cell? If we follow the lessons from cell biology, we will live our lives the way Almighty Allah wants us to. So to say; In everything, there is a sign indicating that Allah is one. Without wasting our time, which is always ticking (clocking), let us move directly to some lessons. Let us take the nucleus, which is like

WAIWAYE ADON TAFIYA (41-45)

WAIWAYE ADON TAFIYA (41) Tatacciyar Sirar Ma'aiki (S.A.W)... Kuraishawa sun san sun tafka kuskure, don haka suka rasa zaune suka rasa tsaye, a karshe sai suka yanke cewar gwara su aika wani daga cikinsu don yaje ya sabunta yarjejeniya da Annabi Muhammad (S.A.W) ta sulhun Hudaibiyya.  Ai kuwa saiya dauki hanya ya nufo madina, haka ya wanzu yana tafiya har ya sadu da  madina, da zuwansa saiya zarce gidan yarsa wadda take matar Annabi Muhammad (S.A.W) Ummu Habiba.   Bayan ya shiga wajenta ga gajiyar hanya sai yayi yunkurin zama ya akan gadonta amma bisa ga mamakinsa saita hanashi zama akan wannan gado tace mishi bazai zauna ba domin shi ba mai tsarki bane. Ya cika da mamaki, yau ga yarsa tana daukaka darajar wani mutum sama da tasa... Daga nan saiya nufaci wajen Annabi Muhammad (S.A.W), a zuciyarsa yana tuno irin rashin kyautawar da suka yiwa Annabi tun daga farkon fara da'awarsa zuwa yanzu. Ya tuno irin kisan gillar da suka rinka yiwa sahabbai, da kuma irin cutarwar da suka rinka