Posts

Showing posts with the label Nigeria

When the North Bleeds, Silence is a Crime...

Image
The North is Bleeding... Our land is crying, our people are suffering, and insecurity is eating deep into our villages and cities yet many of us who can do better they unfortunately only talk and scroll . If we truly want change, we must understand the real roots of our problems and confront them with unity , strategy , and courage . ★ Not just hashtags. ★ Not just trending complaints. ★ But real action, real awareness, real responsibility. Let us be clear: This is not a judgment on hashtags or passing trends, they are the spark!!!  But when the reality demands a bonfire, we are only offering a lazy flickering match. The investment of our energy falls catastrophically short. ​We look for the anchors : Where are the Leaders to navigate the storm? Where are the Scholars to illuminate the path? Where are the Preachers to rally the spirit? And where do you and I stand in the silence? ...? ...?? ...??? The North won’t heal by itself, we must rise for it. 🖋️  Nase...

KASATA NIGERIA

Image
Shekaru lambobi ne kawai, aikin da akai a cikinsu shi yake mayar da shekarun su zama ababen sha'awa ko ababen kyamata...  Ko kana iya tuno wata shekara da wani abin burgewa ko sha'awa ya faru?  Idan ka tuno me kake ji? Hakanan ko kana iya tuno wani lokaci da kayi wani abin kunya, abin kyamata ko haushi? Idan ka tuno me kake ji? Wannan kadai ya isa ya tabbatar maka da cewa shekaru, watanni da kwanaki lambobi ne kawai, kuma aikin da aka aiwatar cikin wayannan lambobi shine abin dubawa ba yawan lambobin ba. Wani lokacin zai iya zama abin kunya ace ga tarin shekaru amma babu wani abin amfani a cikinsu, abin kunyar yana karuwa idan akace bayan shekarun akwai damammaki na amfanar shekarun amma ba'ai amfani da wayannan damammakin ba. Kasata Nigeria! Alfarma ta sanya ma'aikatan da zasu cicciba kasar zuwa ga tudun tsira mafi yawansu nakasassu ne, domin ba nagarta ake dubawa ba, alfarma ake dubawa. Cin hanci da rashawa sun saka ayyukan alheri sunki aiwatuwa a wannan k...

Next Generation!

Next Generation! .....Overloaded traveling car moving on the road loaded with huge amount of goods..... Not as usual, today its only three children are running after the ramshackle overloaded old car. They are shouting while running saying a word "Kiyaye!". An old driver who manage to share his seat with an additional passenger managed and threw three pieces of sweets to the three children. As they are doing frequently..... To my astonishment, children started fighting, strongers want to take either all three sweets or two, and the latter, the weakest one trying to make every effort to survive with one......... Think about it my people. These are our next generation. We really need to do our utmost to save the next generation..... What is your suggestion? Let us share ideas! Naseeb Auwal Abu umar Alkanawy!

MANYAN GOBE.... CI GABA KO CI BAYA?

..... Akwalar motar ta sukwano akan lalatacciyar fasashshiyar kwalta mai ramuka a dama da hauni wayanda yanayin damuna yasa suke cike da gurbataccen ruwa wanda ya jirkita sakamakon cakuduwa da ruwan toshashshiyar kwatar da shara ta toshe gami da tare hanyar da ruwa ya dace yabi..... Motar, an mata lodi da kaya wayanda sunfi karfinta.... Kujerun baya an ciresu an cakudasu da kayan da akai lodinsu, mazauninsu shima an makare shi da wasu kayayyakin, kan motar kuwa gani zakai kamar gashin wata mata mai wadatar gashi yayinda ta tsefeshi ta barshi a tsaitsaye... Wasu gungun yara da suke aikace-aikace a gefen titin wasu suna wanke yalo, dabino, goba wasu kuma mangwaro, suna ganin wannan motar ta sukwano da yawansu suka bar aikin da suke suka tsaye a gefen kwaltar suna fadin "Kiyaye..."   Direban motar wanda yake takure matuka saboda su biyune a kujerar tasa ya murtuke fuska gami da yiwa yaran muzurai....  "Kiyaye..." Wasu yaran suka kuma firtawa suna biye da motar da gudu ...

Kwarafshan

Kwarafshan!  Menene kwarafshan? Kwarafshan shine lokacin da wannan yarinyar take bawa iyayenta kudi saboda suyi gum da bakinsu su zuba mata ido ta kula kowane kowane banza. Kwarafshan shine wannan saurayin da zaije yayita yiwa budurwa karyar kudi kawai don cinwa wata manufa tasa ta banza. Kwarafshan shine lokaci da kace "eh" sukace "a'a". Suka biyaka kudi don kace " a'a", kuma ka karba kabi hanyarsu ta banza. Kwarafshan shine lokacin da shugaban kasar nan ya bada sunan wani a matsayin minista, su kuma yan majalisa suka nemi wanda aka bada sunan nasa daya basu kudi indai yana so su tabbatar dashi... Shikuma saboda son abin duniya ya basu kudin shima ya zama mutumin banza. Kwarafshan shine lokacin da wannan Dan sanda ya karbi kudi a hannun mai laifi kuma ya sakeshi. Kwarafshan shine lokacin da dalibai suka biya wannan malamin kudi don jarrabawarsu tayi kyau. Kwarafshan shine lokacin da aka baka kudi ranar zabe kuma ka zabi mutumin da bai chanchanta b...

SHALL I GIVE UP?

Naturally, animals are in love with their habitat; where they inhabit. It is habitat that gives them good chance and provides a favorable conditions to play their roles in a perfect way. A fish likes water, man likes good land, certain worm choose to be under earth beneath stone or something else and a better feeling of bird is flying on the air from one place to another. Let us move to non-living things, a cloud remains in the sky, while a mountains are always attach to the sand or earth. Why all this? It is because nature provides a good habitat for them to inhabit, and this gave birth to the love they (animals) have for their habitats. What if the the habitat is not good for them...... Will they lose their love for it? Let us imagine fish living in a hot water or a man on a land of fire... Will they still love habitat like this which threatens their lives? What if the habitat is country and leading class and elders refused to make it better place for you to live.  ★I am a Nigeri...