Posts

Showing posts from December, 2025

TAFIYA A SALLAH!!!

TAMBAYA: Mutum ne yana sallah, sai yaji an kwankwasa ƙofar ɗakin da yake, sai yayi taku uku zuwa biyar ya buɗe ƙofar. Sallarsa tana nan ko ta ɓaci? AMSA: ★ Hukuncin mutum yana sallah, sai ya ji ana ƙwanƙwasa ƙofa.  ★ Shin ya halatta ya je ya buɗe ƙofar, ko ya ci gaba da sallarsa? Asali shi ne: 👉 Mutum ya ci gaba da sallarsa, kuma bai halatta ya katse ko ya yi motsi ba idan babu wata buƙata ta shari'a. Sai dai idan : Akwai buƙata ta gaske, ko rashin buɗe ƙofar zai haifar da lahani, asara, ko matsala, to an yi rangwame kuma Shari'a ta yarda mutum ya yi motsi kaɗan ya buɗe ƙofar, sannan ya dawo ya ci gaba da sallarsa, matuƙar bai fita daga yanayin sallah ba. Abin lura a wannan taƙaitacciyar amsa ko bayani: 1. Idan babu buƙata ko babu ƙaƙƙarfan dalili: Bai kamata mai sallah ya je ya buɗe ƙofar ba. Ci gaba da sallah shi ne mafi alheri kuma shi ne dai dai. 2. Idan akwai buƙata: Ya halatta ne ya taku kaɗan ya buɗe ƙofar. Amma da sharaɗi. Sharadin shi ne : motsin ya zama kaɗan, ba taf...

Between Sunnah and Bid'ah: The Measure of Loving the Prophet ﷺ.

Between Sunnah and Bid'ah: The Measure of Loving the Prophet ﷺ. The Beloved Prophet Muhammad ﷺ was sent to all of mankind as a mercy, a guide, and a source of blessings. Through him, Allah showed humanity the straight path that leads to His path and pleasure. “And We have not sent you except as a mercy to the worlds.” (Qur’an 21:107) There is no path to Allah more perfect, more complete, or more beloved than the path of the Messenger ﷺ. Whoever seeks guidance outside his Sunnah will find nothing but loss, for after his way, there is no other path that leads to true success or to Jannah. “Say (O Muhammad ﷺ): If you love Allah, then follow me; Allah will love you and forgive your sins.” (Qur’an 3:31) A person is only upon the truth when he follows the teachings of the Prophet ﷺ, adheres to his guidance, and walks in his footsteps. And he is in error when he follows his own desires, imagining that there is a better, easier, or shorter way than the way of the Messenger ﷺ The Prophet ﷺ ...