Maraba da Ramadan

Kowane bawa yana da kyau da Allah ya nuna masa wannan lokaci na zagayowar watan alfarma.

Wata ne wanda ake daukaka darajar bayin Allah.
Wata ne wanda ake 'yanta bayin Allah.
Wata ne wanda ake bude kofofin rahamar Allah.
Wata ne wanda ake kulle kofofin wuta.
Wata ne da ake ibadar da babu wanda yasan sakamakonta sai Allah.
Wata ne wanda bayi suke sadaukar da jin dadinsu don farantawa mahaliccinsu.
Wata ne wanda mahalicci yake sakawa bayi don samuwar jin dadinsu.
Wata ne wanda nutsuwa take mamaye zukatan muminai.
Wata ne wanda aka saukar da qur'ani.
Wata ne wanda a cikinsa ake samun lailaitul qadari.

Muna godiya ga Allah ga wannan falala.

Comments

Popular posts from this blog

HUKUNCIN ZAMAN HADE HANNU DA GWIWA YAYIN DA LIMAN YAKE HUDUBA.

EYE OPENER... (SIWES)

AUREN DOLE.